Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 2:29
“ˈYanˈuwana Israˈilawa, zan iya yi muku magana babu shakka game da kakanmu Dawuda. Dawuda ya mutu, an binne shi, kabarinsa kuma yana nan tare da mu har wa yau.
Open Bible readerHausa Bible
“ˈYanˈuwana Israˈilawa, zan iya yi muku magana babu shakka game da kakanmu Dawuda. Dawuda ya mutu, an binne shi, kabarinsa kuma yana nan tare da mu har wa yau.
Open Bible reader