Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 2:17

“ ‘Allah ya ce, a kwanakin ƙarshe zan zubo wa dukan ˈyan Adam Ruhuna. ˈYaˈyanku maza da mata za su yi annabci. Samarinku za su ga ruˈuyoyi, tsofaffinku kuma za su yi mafarkai.

Open Bible reader