Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 2:10

da na Firijiya, da na Famfiliya, da na Masar, da kuma na kewayen Sayirin ta ƙasar Libiya, har ma da baƙi daga Roma. Ga mu waɗanda aka haife mu a cikin addinin Yahudawa da waɗanda suka tuba suka shiga addininmu.

Open Bible reader