Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 19:29
Sai garin duk ya ruɗe, jamaˈa suka ruga zuwa filin taro, suka kama Gayus da Aristarkus, mutanen Makidoniya, waɗanda suke abokan tafiyar Bulus.
Open Bible readerHausa Bible
Sai garin duk ya ruɗe, jamaˈa suka ruga zuwa filin taro, suka kama Gayus da Aristarkus, mutanen Makidoniya, waɗanda suke abokan tafiyar Bulus.
Open Bible reader