Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 19:24

Wannan tashin hankali ya fara da wani maƙeri mai suna Dimitiriyus wanda yake amfani da azurfa yana ƙera siffar haikalin Artemis. Shi da maˈaikatansa suna samun kuɗi ta wannan sanaˈarsu ba kaɗan ba.

Open Bible reader