Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 19:21
Bayan waɗannan abubuwa, Bulus ya shirya a ransa cewa idan ya zazzaga ƙasar Makidoniya da ta Akaya, zai je Urushalima. Ya kuma ce, “Bayan da na tafi can kuwa dole ne in je in ga birnin Roma.”
Open Bible readerHausa Bible
Bayan waɗannan abubuwa, Bulus ya shirya a ransa cewa idan ya zazzaga ƙasar Makidoniya da ta Akaya, zai je Urushalima. Ya kuma ce, “Bayan da na tafi can kuwa dole ne in je in ga birnin Roma.”
Open Bible reader