Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 19:13

Sai waɗansu Yahudawa masu yawo gari-gari suna fitar da mugayen ruhohi suka yi ƙoƙari su yi amfani da sunan Ubangiji Yesu a kan masu mugayen ruhohi. Suna cewa, “Na umarce ku da sunan Yesun nan da Bulus yake waˈazinsa.”

Open Bible reader