Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 15:7

Bayan da aka yi ta gardama sosai, sai Bitrus ya tashi tsaye ya ce musu, “ˈYanˈuwa, kun sani tun tuni Allah ya zaɓe ni a cikinku, cewa ta wurina ne waɗanda ba Yahudawa ba za su ji labari mai daɗi, su kuma ba da gaskiya.

Open Bible reader