Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 15:5
Amma waɗansu masu bi, ˈyan ƙungiyar Farisiyawa, suka tashi tsaye suka ce, “Dole ne a yi wa masu bi waɗanda ba Yahudawa ba kaciya, a kuma sa su dole su bi Koyarwar Musa.”
Open Bible readerHausa Bible
Amma waɗansu masu bi, ˈyan ƙungiyar Farisiyawa, suka tashi tsaye suka ce, “Dole ne a yi wa masu bi waɗanda ba Yahudawa ba kaciya, a kuma sa su dole su bi Koyarwar Musa.”
Open Bible reader