Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 15:36

Bayan ˈyan kwanaki, Bulus ya ce wa Barnaba, “Zo mu koma duk garuruwan da muka yi shelar kalmar Ubangiji a dā, mu ziyarci ˈyanˈuwa, mu ga yadda suke.”

Open Bible reader