Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 15:29
wato, ku kiyaye kanku daga abin da aka miƙa wa gunki, da cin nama tare da jini, da cin naman dabbar da aka murɗe, da kuma lalata. Idan kun kiyaye kanku daga waɗannan abubuwa, kun yi abin da yake da kyau ke nan. “Ku huta lafiya.”
Open Bible reader