Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 15:12

Sai duk taron mutanen suka yi shiru, suka saurari Barnaba da Bulus saˈad da suka ba da labarin alamu da ayyukan ban mamakin da Allah ya yi ta wurinsu a cikin waɗanda ba Yahudawa ba.

Open Bible reader