Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 14:17

Duk da haka kuwa bai taɓa barin kansa babu shaida ba, saboda yana yin alherin ba ku ruwan sama da damina mai albarka. Yana ƙosar da ku da abinci a daidai lokaci, yana kuma sa ku yi farin ciki.”

Open Bible reader