Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 14:15

“Don me kuke yin haka? Ai, mu ma mutane ne kamarku, mun dai kawo muku labari mai daɗi ne, domin ku juya wa abubuwan banzan nan baya, ku kuma juyo ga Allah Mai Rai, wanda ya halicci sama da ƙasa, da teku, da kuma dukan abin da yake cikinsu.

Open Bible reader