Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 14:1

To, a Ikoniya, Bulus da Barnaba suka shiga majamiˈar Yahudawa kamar yadda sun saba. Suka yi waˈazi, har mutane masu yawa, Yahudawa da waɗanda ba Yahudawa ba, suka ba da gaskiya.

Open Bible reader