Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 12:17

Shi kuwa ya yi musu alama da hannu su yi shiru, saˈan nan ya bayyana musu yadda Ubangiji ya fito da shi daga kurkuku. Ya kuma ce, “Ku faɗa wa Yakub da sauran ˈyanˈuwa wannan abu.” Saˈan nan ya tashi ya tafi wani wuri.

Open Bible reader