Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 12:14
Da ta gane muryar Bitrus, ba ta buɗe ƙofar ba don murna, sai ta koma ciki da gudu, ta gaya musu cewa Bitrus yana tsaye a ƙofar zaure.
Open Bible readerHausa Bible
Da ta gane muryar Bitrus, ba ta buɗe ƙofar ba don murna, sai ta koma ciki da gudu, ta gaya musu cewa Bitrus yana tsaye a ƙofar zaure.
Open Bible reader