Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 11:5

“Ina birnin Yoffa ina adduˈa, sai na ga ruˈuya, na ga wani abu yana saukowa kamar babban mayafi, an sauko da shi daga sama ta kwanarsa huɗu, har ya iso kusa da ni.

Open Bible reader