Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 11:26

Da ya same shi kuwa, sai ya kawo shi Antakiya. Shekara ɗaya cif, suna taruwa da jamaˈar masu bi, suna koya wa mutane masu yawan gaske. A Antakiya ne aka fara kiran masu bin Almasihu da suna Kirista.

Open Bible reader