Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 11:16

Sai na tuna da kalmar Ubangiji, yadda ya ce, ‘Yohanna dai ya yi baftisma da ruwa, amma ku da Ruhu Mai Tsarki za a yi muku baftisma.’

Open Bible reader