Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 1:9

Da ya faɗa haka, suna cikin dubawa, sai aka ɗauke shi zuwa sama. Wani girgije ya rufe shi, ba su ƙara ganinsa ba.

Open Bible reader