Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 1:26

Sai suka yi ƙuriˈa a kansu, Matiyas ya ci, aka kuma sa shi yă zama manzon Yesu tare da goma sha ɗayan nan.

Open Bible reader