Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 1:22

Ya kamata wannan mutum yă zama wanda ya kasance tare da mu tun daga lokacin da Yohanna yake yin baftisma har zuwa ranar da aka ɗauki Yesu daga wurinmu zuwa sama. Dole ne ɗaya daga cikin mutanen nan yă shaida tashinsa daga matattu tare da mu.”

Open Bible reader