Skip to content

Hausa Bible

Karin Magana 27:21

Da wuta ake gwada azurfa da zinariya, amma yabon da ake yi wa mutum shi ne magwajinsa.

Open Bible reader