Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 8:17

A ranar da na kashe 'ya'yan fari na ƙasar Masar, na keɓe wa kaina dukan 'ya'yan fari na Isra'ilawa, na mutum, da na dabba.

Open Bible reader