Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 7:8

Ya kuwa ba 'ya'ya maza na Merari karusai huɗu da takarkarai takwas bisa ga aikinsu, a hannun Itamar ɗan Haruna, firist.

Open Bible reader