Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 5:25

Firist kuma zai karɓi hadaya ta gari don kishi a hannun matar, ya kaɗa ta a gaban Ubangiji. Sa'an nan ya kai wurin bagade.

Open Bible reader