Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 4:31

Wannan shi ne abin da aka umarce su su riƙa ɗauka na wajen aikinsu a alfarwa ta sujada, katakan alfarwar, da sandunanta, da dirkokinta, da kwasfanta,

Open Bible reader