Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 36:12

Sun yi aure a cikin iyalan 'ya'yan Manassa, ɗan Yusufu. Gādonsu kuwa bai ɓalle daga cikin kabilar iyalin kakansu ba.

Open Bible reader