Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 32:42

Noba kuma ya tafi ya ci Kenat da ƙauyukanta da yaƙi, ya ba ta suna Noba bisa ga sunansa.

Open Bible reader