Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 31:42

Wannan shi ne kashin da aka ba jama'ar Isra'ila cikin kashin da aka ware daga na waɗanda suka tafi yaƙin.

Open Bible reader