Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 3:35

Shugaban gidan kakannin iyalan Merari kuwa shi ne Zuriyel, ɗan Abihail. Za su kafa zangonsu a arewacin alfarwar.

Open Bible reader