Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 3:27

Iyalan Kohat su ne iyalin Amramawa, da na Izharawa, da na Hebronawa, da na Uzziyelawa. Waɗannan su ne iyalan Kohatawa.

Open Bible reader