Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 29:32

A rana ta bakwai ta idin za a miƙa bijimai bakwai, da raguna biyu, da 'yan raguna goma sha huɗu bana ɗaya ɗaya. Dabbobin su zama marasa lahani.

Open Bible reader