Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 29:24

Za a kuma miƙa hadaya ta gāri da hadayu na sha tare da bijiman, da ragunan, da 'yan ragunan, bisa ga adadinsu, da kuma bisa ga ka'idar.

Open Bible reader