Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 28:6

Hadaya ce ta ƙonawa kullum, wadda aka kafa a Dutsen Sinai, don daɗin ƙanshi, hadayar da akan yi da wuta ga Ubangiji.

Open Bible reader