Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 28:23

Za a miƙa waɗannan hadayu banda hadaya ta ƙonawa wadda akan miƙa kowace safiya.

Open Bible reader