Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 26:27

Waɗannan su ne iyalan kabilar Zabaluna. Yawansu ya kai mutum dubu sittin da ɗari biyar (60,500).

Open Bible reader