Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 24:21

Sai kuma ya dubi Keniyawa, ya hurta jawabinsa, ya ce, “Wurin zamanku mai ƙarƙo ne, Gidajenku kuma suna cikin duwatsu.

Open Bible reader