Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 23:6

Sai ya koma wurin Balak, ya same shi da dukan dattawan Mowab suna tsaye kusa da hadayarsa ta ƙonawa.

Open Bible reader