Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 23:27

Sai Balak ya ce wa Bal'amu, “In ka yarda ka zo in kai ka wani wuri, watakila Allah zai yarda ka la'anta mini su a can.”

Open Bible reader