Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 21:4

Isra'ilawa suka kama hanya daga Dutsen Hor zuwa Bahar Maliya don su kauce wa ƙasar Edom. Sai jama'a suka ƙosa da hanyar.

Open Bible reader