Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 19:7

Sai firist ɗin ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, sa'an nan ya shiga zangon. Firist ɗin zai ƙazantu har zuwa maraice.

Open Bible reader