Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 18:4

Za su haɗa kai da ku su lura da alfarwa ta sujada da dukan aikace-aikace na cikin alfarwar. Kada wani dabam ya kusace ku.

Open Bible reader