Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 18:16

Sai ka fanshe su suna 'yan wata ɗaya a bakin shekel biyar biyar, bisa ga ma'aunin kuɗin da ake aiki da shi.

Open Bible reader