Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 15:28

Firist kuwa zai yi kafara a gaban Ubangiji saboda mutumin da ya yi kuskuren, gama ya yi zunubi ba da saninsa ba, za a kuwa gafarta masa.

Open Bible reader