Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 15:10

Za a kuma miƙa hadaya ta sha da rabin moɗa na ruwan inabi. Hadaya ce da akan yi da wuta, mai yin ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji.

Open Bible reader