Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 14:40

Suka tashi da sassafe, suka hau kan tudu, suna cewa, “Ga shi, a shirye muke mu tafi wurin da Ubangiji ya ambata, gama mun yi kuskure.”

Open Bible reader