Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 13:17

Sa'ad da Musa ya aike su leƙen asirin ƙasar Kan'ana, ya ce musu, “Ku haura, ku bi ta Negeb har zuwa ƙasar tuddai,

Open Bible reader