Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 10:36

Sa'ad da akwatin ya sauka kuma, Musa yakan ce, “Ka komo, ya Ubangiji, a wurin dubun dubbai na iyalan Isra'ila.”

Open Bible reader